Mujallar Masoya!


Mujallar Masoya wani sabon shiri ne da ya hada shararrun marubuta hausa a sassa daban-daban da muke dasu a tarayyarmu ta Najeriya. Shirin zai rika zuwa muku ne lokaci zuwa lokaci tare da Maudu'ai daban-daban da kuma masu gabatarwa daban-daban. Shirin da Shahararren Marubucin Littafan Masoya wanda kuka sani da suna Shamsuddeen Ibrahim Fatimiyya zai jagoranta tare da tawagarsa. 
Ku kasance tare da Mujallar Masoya, a shirye muke da mu nishadantar da ku. 

0 comments:

Post a Comment

Thank You for Your Comment