AIKACE-AIKACEN KWAMFUTA: KIMIYYAR NAURA MAI KWAKWALWA 9


1.5 AIKACE-AIKACEN KWAMFUTA
Wannan bayani ne na irin aikace-aikacen da kwamfuta take yi,gasu kamar haka: -
1.5.0 Kasuwanci
Ita kwamfuta dama halayyartace gudanar da lissafi, himma, daidaituwa da kuma tabbacin samuwar aminci daga gareta, kuma dole ya ƙasance ga kowace masana’anta ko ma’aikata su sami waɗannan abubuwa don cimma nasara a cikin tafiyar su.
Ana aiki da kwamfuta a masana’anta ko ma’aikata wajen gudanar da: -
·       Lissafi
·       Bincike kanharkar saye da sayarwa
·       Tsare tushen bayanan ma’aikata
·       Tsare hannun jari, da sauransu

 
Hoto 1: Ma’aikatan kamfanina gudanar da harkar kasuwanci da kwamfutoci

0 comments:

Post a Comment

Thank You for Your Comment