6.1 BABAN KWAMFUTAR TAFI-DA-GIDANKA
Henry
Edward Roberts (coined the term) kwamfutar
tafi-da-gidanka) shi ma an dube shi a matsayin baban kwamfutar zamani ta
tafi-da-gidanka, bayan ya fitar da Altair 8800 a watan Disamba 19, 1974. Sai dai bai gabatar da ita ba saia
shekarar 1975. Kwamfuta ta samu da kimanin $439 ko a tsare a kimanin $621 ta
kuma kunshi abubuwa masu yawa da aka ƙara na (add-ons)
kamarsu (memory board da interface boards). A watan
Augusta shakarar 1975, an sayarda Altair 8800 sama da 5,000 na
kwamfutar tafi-da-gidanka; daga nan sai zamanin kwamfutar tafi-da-gidanka ya
cigaba.
Muna
da wasu sama da mutum sha biyu a matsayin babanni waɗanda suka taimaka
kuma suka bada gudummawarsu a wasu sassa daban-daban na kwamfuta.
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment