GAME DA KARNI NA SHIDA: KIMIYYAR NAURA MAI KWAKWALWA 18



2.5 GAME DA KARNI NA SHIDA
1990 –zuwa nan gaba: Game da dukkanin wadan nan canje canje da aka samu na wannan ya maye gurbin wancan na Kimiyyar Kwamfuta, wasu canje-canjeba dai-dai suke tafiya ba, suna a duk lokacin da aka samu wani sabon canjin kimiyya ko aka samu wani cigaba, za a samu cewa ansami wasu canje-canje da dama. Akwai wasu abubuwa da ba a canjawa saboda anyi basa neman wani canji. A wannan zamani da muke ciki, wannan transition daga wannan lokaci zuwa wani lokaci ya kyautata, dalili kuwa shi ne kawai a cikin (retrospect) saboda dayawa daga cikinsu suna samun cigaba ne a sannu sannu har sukai lokaci da za a kaddamar da na’urar. A wannan karni na Kimiyyar Kwamfuta ya yi matukar alaka da (parallel computing) da da yawa daga shiyoyin cigaba sun sheda a cikin wannan shiyar, daga cikin dukkan biyu na abubuwan da ake iya gani a tabasu da (hardware part) da kuma a cikin mafi kyauwun fahimta na sanin yanda za a samu ci gaba a algorithms don a yi cikakkiyar amfana da massive parallel architectures. 
Ta hanyar na’urar vector ta na (equally) a cikin aiki, tana kuma (speculated) da cewar halin da tare a cikin zai ci gaba da samun dauki daga na’uarar parallel. Bugu da kari, akwai da yawa daga na’urorin da suke harhade da parallel vector architectures. Fujisu Corporation yana shiryeshiryen kera wata na’ura wacce ta ke dauke da sama da vector 200 na kwakwalwa (processors). wata manufa kuma ga wannan karni na shida shi ne zata yi (attain Teraflops) da sauransu. Zata yi aiki sau goma na arithmetic a cikin dakika daya sannan kuma wannan zai samu ne ta hanyar kirkiro na’ura mai dauke da sama da kwakwalwa dubu daya. A halin yanzu, kwakwalwar an kirkirata hade da RISC, pipelining da kwakwalwar parallel.

Kimiyyar sadauwa (networking technology) na ta karuwa da samun cigaba, daya daga cikin mafi zama (conspicuous) girma na a wannan karnin na shida na kimiyyar kwamfuta shine WAN. Domin Regional network, T1 shine tsayayye kuma kashin bayan (national), amfani da T3 don ayi hada regional newtworks. A karshe dai wanda shi ne (rapid) samun cigaba da kuma samun mafi girman matsayi tabbatacce na abinda ya shafi kimiyyar kwamfuta mafi rinjaye (indebted) zuwa ga legislations biyu. Kawai kamar misalin rahoton Lax na shekarar 1982, mafi shaharar (performance computing act of 1991, information insfrastructure, da kuma kimiyyar act of 1992 na da (strengthened da tabbacin samun (scope) na mafi yawan aiki (performance computing) shi dai tsohon ya tabbatar da gabatarda mafi girman (performance computer da communications programming (HPCCP) da the leter ta tilasta tabbatatuwar samun leading edge technologies ya samu ga (academicians) right from kindergarten up to graduation level. Har zuwa kammalawarsu.  

0 comments:

Post a Comment

Thank You for Your Comment