1.5.1 Saye da Sayarwa
Aɓangaren
saye da sayarwa,Kwamfuta na da matuƙaramfani kuma ana
gudanar da waɗannan abubuwan kamar haka:-
· Talla: -A kwamfuta; tallata sana’a al’adace da tayi
fice sosai wurin jama’a ta hanyar hoto da rubutawa, da kumabugawadawatsatallatare daburinsayar
dakayayyakinda aka tallata.
Hoto 2: Talla a kafafen Internet
· Sayen
kaya daga ƙasashen waje zuwa cikin gida
abune mai yiyuwa, ta hanyar yin amfani
dana'ura mai ƙwaƙwalwatare da samar dadamar
yin amfani dasamfurinbayanai da kumayardakai tsayewajen shigarda
umarnin da za acikatare da abokan ciniki.
· Zaka a iya tallata hajarka
a kwamfuta da manufar sayarwa.
· Yin cinikayya ko saye,
abune mafi sauƙi da ake gudanarwa a kwamfuta.
Hoto 3: Wannan hoton yana nuna yadda wannan matar ta
gudanar da sayayya ta hanyar kwamfuta
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment