7.3 SHAWARA
DON AMFANI DA (ANTI-VIRUS)
1. Dubi status na anti – virus software kuma a tabbatar wannan anti virus
an yi (up-to-date) din shi kuma ya na tafiya daidai.
2. Ka da a kyale idan an ga jan kunne na shigowar kwayar cuta (virus)
Idan an kyale
jan kunne (warning) na shigowar virus ba a cikin hatsari kaɗai kwamfuta
za ta tsaya ba, sai dai matsalar za ta shafi dukkanin kwamfutucin da ke wurin.
Don haka a ɗauki mataki cikin lokaci.
3. Ka da a buɗe kowane irin sako na i-mel da a ka yi (attachments)
idan har ba a san me ya ƙunsa ba ko ba a san asalin inda ya fito ba.
4. Ka da a sanya wani ƙunshi (software) wanda ba a da
tabbacin inda ya fito ko ba a san daga wane shafi ya fito ba.
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment