HAUSA NOVEL BOOKS: RASHIN SANI…1 BY SARATU M. SANI SERIES 15
Al’amarin ya taru ya yi ma
Farida yawa, tunanin ta cak! Ya tsaya lokacin da taji bayanin inna, kukan ma ta
daina yinsa, ya tsaya cak! Dama kuka wuri gareshi, zuciyar ta wani daci take
mata, a hankali ta fara ganin jiri, ita kan ta bata san lokacin da ta mike
tsaye ba, tsananin rudewa ce ko firgicewa oho, sai kuma ta yanki jiki ta zube
kasa.
Masha Allahu laakuwwata illah
billah.
Mu hadu a kashi na biyu don
cigaban wannan littafi.
Na gode
Saratu M. Sani Makera
E-mail:saratsmak@yahoo.com
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment