BABI NA ƊAYA: KIMIYYAR NAURA MAI KWAKWALWA 5



BABI NA ƊAYA
1.0 MANUFA
KimiyarNa’ura mai ƙwaƙwalwa (Kwamfuta)ya ƙunshi tubalin ganarwa ga mai karatu tare da taƙaitattun bayanai akan abinda ya shafi harkar kwamfuta, ya kuma zaƙulowani sashe aharkaryanar gizo da yadda zaa samu amfani a harkar kimiya ta kwamfuta. A cikin littafin an bada wasu shawarwari masu amfani da mai amfani da kwamfuta zai kula dasu da sauran su.
Littafinzai baɗalibaidamar saninmatakinaiki da samun ilimi ga abinda ya shafi harkar kwamfutada kuma yaddatake aiki. Bayandubawannan littafiɗalibai zasu iyakirkirotambayoyi game dakwamfutada za susamar dama'anatawajen tattaunawaa cikinaji.

0 comments:

Post a Comment

Thank You for Your Comment