BABI NA GOMA
1. Abubuwan da ake iya gani kuma a tabasu a kwamfuta ana
kiransu:
Software
|
Operating Systems
|
Web Browsers
|
Hardware
|
Mafi shahara na abubuwan da ake iya gani kuma a
tabasu a kwamfuta sune Abin Kallo/Majigi, (Monitor) Allon Rubutu
(Keyboard) Linzamin Kwamfuta (Mouse) da kuma CPU da sauransu.
2. Wannene daga cikinsu ba ya daga cikin abubuwan
shigarwa(input device)?
Abin Kallo/Majigi
|
Allon Rubutu
|
Linzamin Kwamfuta
|
Abin Magana
|
Abubuwan shigarwa sune abubuwan da ke shigarda
bayanai a cikin kwamfuta.
A cikin zabin da aka bayar a can sama, (Monitor)
ana amfani da shi ta wajen karbar bayanai a kwamfuta. Don haka shi yana daga
cikin abubuwan fitarwa.
3.
Ane
(device) ne ke bada damar kwamfuta ta hadu ta hanyar sadarwar (telephone line)
zuwa ga wata kwamfuta a lokacin da ta samu sadarwar (internet)?
Modem
|
Hard Drive
|
CD-ROM drive
|
RAM
|
Modem ana nufin (Modulator Demodulator). Ana
amfani da shi ta hanyar dial up na ISP sannan ya bada damar saduwa da yanar gizo
4.
Wannene
Operating system daga cikinsu da kwamfuta bata amfani sai da shi?
|
||||||
Windows na daya daga cikin mafi shaharar (Operating
systems) a duniya. A wannan lokaci a kwai operating systems da yawa
da aka fitar, daga cikinsu akwai Linux, BSD, BeOS, MacOS da sauransu.
|
5. BIOS ana nufin (Basic
Input/Output System)
Bagaskiya ba ne
|
Gaskiya ne
|
BIOS shi ne ma’ashiyar
(routine) cikin (read only memory) wanda ke kula da sadarwa tsakanin PC da
hardware
6. Daga cikin wadannan
wannene baya daga cikin kwamfunnan da ke kera kwamfuta (manufacturer)?
|
||||||
Kamfanin Microsoft kamfanin ne da ke kira
kashe-kashen (software) daban-daban da kuma Operating System. Windows na daya
daga cikin mafi shaharar OS a duniya. Saboda haka kamfanin baya kire
kwamfuta.
7. Wannene
daga cikinsu ba ya cikin (output device)?
Abin Magana
|
Abin Kallo/Majigi
|
Allon Rubutu
|
Injin Dab’i
|
Idan aka ce (output device) ana nufin abubuwan
fitarwa ko fitar da bayanai don haka (output device) shi ne wani abu da za a yi
amfani da shi don a karbi ko a fitar da bayanai daga kwamfuta. Shi kuma (input
device) shi ne wani abu da za a yi amfani da shi domin a shigar da wani bayani,
don haka (keyboard) yana daga cikin (input devices).
8. CD
(Compact Disk) yana daukar bayanai a cikinsa, to, menene adadin yawan bayanan
da ya ke dauka?
1.4 Mb
|
650 Mb
|
10 Mb
|
150 Mb
|
CD na daukar a kalla
650mb na bayanai, a wani bangare kuma floppy (3.5”) na iya adana bayanan da bai
kasa ga 1.4mb ba.
9. Me ake
nufi da RAM?
Random Access Memory
|
Random Authorization Mechanism
|
Readily Accessed Mailer
|
Remote Authorization Mechanism
|
Ma’anar “RAM” shi ne Random Access Memory. Shi
ne kwakwalwar da kwamfuta ke aiki da shi, a wannan zamani kuma akwai RAM mai
daukar bayanai daga 64 – 4G na RAM.
10.
Wane abu ne ake kira da kwakwalwar kwamfuta?
ROM
|
CPU
|
![]() ![]() |
Idan akace CPU ana nufin (Central
Processing Unit). Kuma shi ake kira da kwakwalwar kwamfuta.
11.
Wannene kamfanin da ya kera kwamfuta
(processor)?
Intel
|
Macromedia
|
Corel
|
Sony
|
Dayawan mutanen wannan lokaci suna amfani da
Pentium 4, Pentium III ko Pentium II na processor. Bayan wannan kamfanin na
intel akwai wani da ke kera processors AMD.
12. Menene
kwakwalwa ta din-din-din da ke cikin kwamfuta?
CPU
|
RAM
|
ROM
|
CD-ROM
|
Idan akace ROM ana nufin (Read Only
Memory).
13.
Idan aka ce DOS ana nufin …..
Disk Organized System
|
Dual Operating System
|
Disk Operating System
|
Dual Organized System
|
14.
Daga cikin wadannan wannene ake sauraren Sauti dashi
a kwamfuta?
Biron Rubutu
|
Katin Hoto Mai Motsi (Video
Card)
|
Katin Sauti (Sound Card)
|
Linzamin Kwamfuta
|
Katin sauti yana amfani ta wajen harhada sauti
kamin ya fitarda dashi zuwa ga na’u’rorin da ke waje misalin Abin Magana
(speaker) ko abin sauti na sawa ga kunne (headphone).
15.
Akiyasce bytes nawa ne ke bada Megabyte daya
Miliyon Daya
|
Dubu Biya
|
Dari Biyar
|
Dubu Daya
|
A takaice dai RAM din kwamfuta ana amfani da Mb.
16.
Karfin hard drive ana aunashi da ….
![]() ![]() ![]() ![]() |
Hard drive na da girma da karfi sosai a cikin
na’u’rorin adana bayanai na kwamfuta. A kiyasce dai karfin hard drive ana
aunashi ne da Gigabyte na irin abubuwan da yake iya adanawa ko a ce ajiyewa.
17.
Idan aka ce Internet Explorer ana nufin ……
Kunshin zane-zane
|
Duk mutumin da ke amfani da net
|
Mai karatun Labarai
|
Kunshin sadarwa (Web
Browser)
|
Internet Explorer (IE) da Netscape sune wadanda
akafi sani a matsayin (web browsers). Idan akace web browser ana nufin wani
shiri ne da za a iya amfani da shi don a samu saduwa da yanar gizo (internet).
18.
Modem ana nufin
Modulator Demodulater
|
Monetary Demarkation
|
Memory Demagnetization
|
Monetary Devaluation Exchange
Mechanism
|
Modem yana daya daga cikin kayayyakin da ake
iya gain kuma a tabasu a lokaci guda (hardware device) Ana amfani da shi ta
hanyar dial up na ISP sannan ya bada damar saduwa da yanar gizo (internet).
19.
Ana amfani da HTML don shirya…
Lissafi
|
Kirkirar Shafukan Yanar gizo
|
Fassara Wani yare zuwa wani
|
Zanen fili
|
Idan akace HTML ana nufin (Hyper Text
Markup Language). Ana amfani da shi don a kirkira ko gina shafin yanar
gizo. Mafi yawa daga cikin wasu killattatun shafuka da muke ziyarta a yanar
gizo (internet) anyi sun e da html.
20.
A cikin wadannan shafukan wannene daga cikinsu
ake sayen littafai a cikinshi?
www.amazon.com
|
Amazon yana daya daga cikin mafi girman shafuka
a duniya da ke sayarda littafai da Cd da Video sauransu akan yanar gizo.
21.
Wannan
menene?
Retrieve Alternate Memory
|
Random Access Memory
|
Read Always Memory
|
Cache
|
22.
Menene
Wannan?
Retrieve Alternate Memory
|
Shimfidadden Allo (Motherboard)
|
Logic board
|
CPU
|
23.
Wanene baban kwamfuta? _____________________________
24.
Wace shekara aka fara karbar sako na farko? _______________
25.
Me aka fahimta da kalmar kwamfuta?_____________________
____________________________________________________
Wace kimiyya ce ta farko da challge Babage ya fara
kirkirowa a sanardiyyar ta aka samu kimiyyar kwamfuta?
____________________________________________________
Yaushe aka fara amfani da kalmar kwamfuta__________________
____________________________________________________
____________________________________________________
28.
Rubuta amfanin kwamfuta biyar
1.
__________________________________________
2.
__________________________________________
3.
__________________________________________
4.
__________________________________________
5.
__________________________________________
A iya fahimtar kada amfani da illa wane yafi yawa
kuma tare da gamsasshiyar hujja
______________________________________________________
Idan kace Ctrl + S me ake nufi?
___________________________
A shirye muke da mu karbi gyara ko karin haske.
Ga mai tambaya zai iya ai ko da sakonsa ta info.share4world@gmail.com ko ya aiko da sakonsa ta lambar waya kamar haka 08103139272, 08113777717
Mun gode
MADOGARA
Amina M. (Nd) HATTARA DAI MATA: Illolin Dandalin Sada
Zumunta A Facebook https://web.facebook.com/rariyajarida/post/3178230780609:0
Beverley Steitz (2006) “Brief Computer History” Student
at Boston University Course EM610 Fall 2006.
Computer Hope (2015) Father of Comptuers http://www.computerhope.com/issues/ch001335.htmretrival
date on 03January, 2016
Computer
Hope (2015) History of Internet http://www.comptuerhope.com/history/intenet.htlm
retrive on 03January, 2016
Hausa Dictionary
Sharahbil M. S. (2013)
“Basics Principle of Computer Science” Signtech Digital Press Limited No. 66/67
Opposite Nagari Science College Birnin Kebbi, Kebbi State
Signtech Computer
Training Instituted (2011) “Introduction to Internet” Students Handout
Tutorial Point (2013) “Computer Fundamentals and Application”http://www.tutorialspoint.com/computer_fundamentals/computer_applications.htm
Tutorials Point (2013) “Computer Components” www.tutorialspoint.com/computer_fundamentals/computer_components.htm
UNESCO-Nigeria
Technical & Vocational Education Revitalisation Project-Phase II
(2008). Introduction To Computing
National Diploma In Computer Technology Course Code: Com 101 Year I- Se Mester
I Theory Version 1: December 2008
Webopedia Staff,
(2013) How to Take Good Care of Your LaptopComputerhttp://www.webopedia.com/DidYouKnow/Hardware_Software/2002/FiveGenerations.aspEdited by Dr.Mani, Ben Rubenstein, Darryl
Gittins, Flickety, and 43 others
Webopedia,
(2013) “Hardware and Software”
www.webopedia.com/DidYouKnow/Hardware_Software/2002/FiveGenerations.asp
Wikihow (2013)
“how to take good care of your pc” www.wikihow.com
Wikipedia, (2013) “Internet” http://en.wikipedia.org
Yusuf Muhd Auwal (2013)
“Koyi Yadda Ake Shiga Internet” AFLON Computer
Training Centre Jabi District, Abuja Fct
Comptuer
Hope (2015 Internet Basics http://www.computerhope.com/jargon/t/tcpip.html
retrive on 03January, 2016
Windows Microsoft (2016) Keyboard
shortcuts - Windows Helpwindows.microsoft.com/en-us/windows/keyboard-shortcuts
retrieved date 15th January
Windows Microsoft (2016) Keyboard shortcuts –
windows 8 http://windows.microsoft.com/en-us/windows/keyboard-shortcuts#keyboard-shortcuts=windows-8 retrieved date 15th January
Ahmad Romadhon (2011) Secret
Code In Computer Keyboard
http://ar310.blogspot.com.ng/2011/02/secret-code-in-computer-keyboard.html on Feb 23, 2011 | 11:27 PM retrieved date 20th January
Naijaboat (2015) Useful Computer Shortcut Codes
(15) to be A Gur Naijaboat.wordpress.com/2015/12/13/useful-computer-shortcut-codes-15-to-be-a-guru
retrieved date 25th January
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment