6.3 YAUSHE
AKA FARA AMFANI DA KALMAR (COMPTUER)
Kalmar
kwamfuta an fara amfani da ita a shekarar 1613 kuma asalin dalilin amfani da ita
shi ne, anyi amfani da ita ne domin a misalta mutumim da ke yin lissafi ko
gasa. Daga nan sai wannan kalma ta ɗore a haka ba a canja ta ba har zuwa karshen ƙarni na 19, wanda
zamanin (industrial) ya shigo da mashin wanda asalinsa anyi shi
ne don lissafi.
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment