SADAUƘARWA
Na sadauƙarda wannan
littafi nawa ga Allahu Subuhanahu Wata’ala da kuma shugaban halitta Muhammad ɗan
Abdullahi, (Tsira da aminci su ƙara
tabbata a gareshi, tare da iyalan gidansa da sahabbansa da kuma mabiya tafarkinsa
har ya zuwa ranar hisabi).Tare da fatar Allah Ya sanyama wannan littafin nawa albarka,
ya zama mai amfani a doron ƙasa, Ya kuma
sanya wannan kyakkyawan aiki a mizani na lada gareni, amin.
***** ***** *****
***** ***** *****
***** ***** *****
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment