BABI NA BIYU: MUHIMMAN ABUBUWAN MASU ALAKA DA KWAMFUTA - KIMIYYAR NAURA MAI KWAKWALWA 13



BABI NA BIYU
2.0 MUHIMMAN ABUBUWAN MASU ALAKA DA KWAMFUTA
Kwamfuta tana iya amsa umurni ta cikakkiyar hanya, kuma ta aiwatar da umurnin da aka bata.Sannan kuma tana iya aiwatar da ayyuka bisa tsare-tsarenda aka shimfiɗa mata bai ɗaya.

0 comments:

Post a Comment

Thank You for Your Comment