5.1 YANAR-GIZO KAYAN YAU DA KULLUM
ü Internet ta hada
TCP/IP protocol da kuma mahadarsu wajen amfani da (modem broadband), 3G ko wata
mahadar sadarwa da take hade ta hanyar ISP
ü Internet ta wanzu
wanda yake a saukake za a iya surfing ta wajen amfani da browser.
ü Neman bayanai ta kafar internet ya samu cigaba
ta wajen amfani da injin nema (search engine)
ü Masu amfani wajen lalubo
shafukan suna amfani ne da hyperlinks
ü Fayiloli, hotona,
wakoki da kuma hotuna masu motsi za a iya amfana da su ta hanyar downloading
(receiving) ko a aika su ta hanyar uploading (seding).
ü Ana kuma amfani da
internet wajen harkar sadarwa ko saduwa da wasu mutane na daban ta hanyar
kafofin sadarwa na zamani (social networks), ana iya yin wasa ta yanar gizo
(online game), ana iya amfani da ita a dakin tattaunawa (forums), ko hira
(chat), aika sakon i-mel, IM da VoIP.
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment