1.5.4 Kula da
Lafiya
Kwamfuta ta
zama wani abu mai muhimmancin gaske a cikin dukkanin ɓangarorin tsarin magunguna.
Ana amfani
da ita a asibitoci don adana bayanan mai rashin lafiya da kuma magunguna. Sannan
ana amfani da kwamfuta wajen gwajin marasa lafiya, domin a gano asalin ciwon da
ke damunsu, ko kuma gano takamammen rashin lafiyarsu tare da gano kala daban-daban
na cutar marasa lafiya. Ana kuma ultrasounds, CT Scan, da sauransu. Waɗannan dukkansu suna faruwane
ta hanyar kwamfuta.
Wasu daga
cikin muhimman abubuwan da kwamfuta keyi a harkar kiwon lafiya sun haɗa da:-
·
Tsarin gane asalin cuta:- Kwamfuta na amfani da karɓar bayanai wajen bambanta ko
gane dalilin yin rauni ko ciwo.
·
Tsarin gane asalin bincike:-Dukkan gwajin da aka gabatar
da kuma bayanan da aka samu, suna samuwa ne tahanyar kwamfuta.
·
Tsarin kula da Marasa Lafiya:-Wannan yana nufin bincike kan
mara lafiya don gano ko ya samu sauƙi, waɗannan duk
kwamfuta ta na tattare dasu, da sauran su.
·
Tsarin bayanai kan magunguna:-Kwamfuta ita ke bincike kan
matsayin magani domin gano ingancinsa, yaushe zai lalace ?, illar da yake
haifarwa ajiki da sauransu.
Awannan zamani
ana amfani da kwamfuta wajen gudanarda aikin fiɗa (tiyata).
Hoto 6: Likita na (Ultrasound)
1.5.5 Aikin Injiniyanci da Zane-Zane
A cikin harkarinjiniyanci
da zane-zane na kimiyya, kwamfuta nada faɗi sosai wajen amfanin da take a ɓangaren.
Mafi girman
sashe na farko daya kamata muyi magana kai shine (CAD) ma’ana (Computer
Aided Design) shi (CAD) ya ƙunshiƙirƙira, gyara ko kwaskwarimar
hoto. Wasu daga cikin amfaninsunhaɗa da:
·
Na'ura mai ƙwaƙwalwanada faɗi wajen amfanin aikin
injiniya,dalilai faɗin haka
shine.
Kwamfuta na ɗaya daga cikin manyanfannonin
CAD.CADna samar dasura ko halitta, da kumagyaragahoto. Wasufilayensune:-
·
TsarinInjiniyanci:-Yana buƙatarfaɗaɗabincikeda
ake buƙata dominzanenjirãge, gine-gineda
sauransu.
·
Masana'antun
Injiyanci:-Na’ura mai ƙwaƙwalwa na da alaƙawajen zane, kawo cigabadakyautatawa
wajen tsarin kayadaabubuwan
mutane.
·
Zanen Injiyanci:-Kwamfutamataimakiya ce
wajen kyautata tsarin yanayin garuruwa, zayyanagine-gine, ƙayyadewanikewayayyengini ko
gine-gine kanwani shafin2Dko zanen 3D.
Hoto 7: Injiniyoyi na gudanar da aiki
da kwamfuta
1.5.6 Aikin
Soja
Na'ura mai ƙwaƙwalwana da amfani
wajen bada tsaro. A wannanzamanin makamai masu
linzami, da sauranmakamaimasu amfani
waɗandaake so su samu cikakkiyar kula da walwa
da tsari. Wasuwuraren sojojida ake
yin amfani da kwamfutasu ne:
· Kiyaye harsashi
· Sadarwar
Sojoji
· Gudanar da bincike kan aikin Soja
· Haka kuma kwamfuta makami ce mai matukar
amfani da za a iya kare kai da ita.
Hoto 8: Ma’aikatana gudanar da aikin
su da na’urorin kwamfuta
1.5.7 Sadarwa
Sadarwayana nufinisarda sako, wani tunani,
hoto komaganarda akasamuda kumawadda aka gantaa filiwadda kuma take daidaidafahimtar
mutum,ga wandada shiake nufi da ita (maganar). Wasumanyanyankuna a cikin
wannan rukunisun haɗa da:-
·
Aika sakon I-mel
·
Hira (ko wanzar da
muhawara)
·
File Transfer Protocol FTP
·
Telnet
·
Bidiyo-conferencing
Hoto 9: Alamar Saƙon I-mel
1.5.8 Aikace-Aikacen Kwamfuta A Harkar
Gwamnati
Kwamfutata takamuhimmiyar
rawa aaikace-aikacen
gwamnati. Wasumanyanabubuwa daga cikin wannan
rukunin sune:-
·
Ƙasafin kuɗi
·
Sashen harajin
tallace-tallace
·
Samunkuɗin shigana sashenharaji
·
Walwar masu jefa
ƙuri'a
·
Walwar matuƙa/tsarin lasisi
·
Ƙiyasin Yanayi
·
Ɗaukar ma’aikata
·
Sanin lokacin ritaya da sauran
su.
Hoto 10: Lissafin ƙasafin kuɗi
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment