TARIHINKWAMFUTA: KIMIYYAR NAURA MAI KWAKWALWA 16



2.3 TARIHINKWAMFUTA
Kwamfutakamar yadda muka santaa yau, mun sani cewa tun ƙarni na19thShehin Malamin Ilimin Turancida Lissafimai suna CharlesBabbageyatsara ta ta hanyar (analytical) inji kuma wannan tsarina asali shine tsarin da akayiwa kwamfuta wanda yake yau da su ne ake amfani.
A duniyar fasaha ta kwamfutaa yau, maganar kwamfuta ta zamawani nau'i ne a cikinƙarniguda biyar. Kowanedaga ciki ya kan ɗaukitsawonwanilokaci kafin zuwan sa.Wani lokaciya kan fito da watasabuwar ɗabi’ada kumatsarin ingantaita kwamfutarkokyautatabayanaiwaɗanda zasu ƙasancea cikin kwamfuta.

0 comments:

Post a Comment

Thank You for Your Comment