7.2 TAYAYA ZA
A GANE KWAMFUTA TA KAMU DA ƘWAYAR CUTA
Za a ga wani
akwati ya fitoidan da F-Secure ake amfani akwatin na cewa an samu ƙwayar cuta.
Haka kuma halayen PC za su nuna idan kwamfuta ta kamu da ƙwayar cuta.
A dubi waɗannan alamu
kamar haka:
ü Linzamin kwamfuta zai din ga motsi da kanshi ba tare da an taba shi ba.
ü Kwamfuta za ta dinga buɗewa ta na rufewa da kanta.
ü (Applications) za su gaza ko suƙi buɗewa ko su dinga budewa da kansu ba
tare da an buɗesu ba.
ü Idan da F-Secure a ke amfani F-Secure icon zai ɓata daga abin
dannawa na dama ga abin kallo. (DisplayScreen)
ü Ƙunshin yanar
gizo (internet browser) za ta dinga buɗewa da kanta ba
tare da an buɗe ta ba.
ü Kwamfuta za ta dinga nuna cewa ba ta da isasshen filin (low disk
space) ko (low virtual memory).
ü Outlook zai dai na budewa
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment