5.10 YADDA ZA AYI WANI
BINCIKE A INJIN NEMA
Idan za a buɗe Google a
matsayin abinda za a yi misali dashi, za azo kusa
ga inda akarubuta Address sai a rubuta www.google.com sai adanna (Go)ko a danna (Enter),
bayan an danna shafin zai bude.
Sai arubuta
abin da ake so a yi bincike kansa a cikin wani dogon layin da aka gani,duk
abin da ake neman a kusanto da shi a nan ne
za
a rubuta. Bayan an rubuta abin daake nema
sai adanna (Enter). Alal misali ana neman wani
littafi mai magana kan shaye-shaye a yanar gizo, bayan an buɗeGoogle sai azo dogon
layin nan a danna abin nan da ke yawo a cikin layin (click)
sai a rubuta sunan littafin da ake tunanin za a iya
samunshi a yanar gizo kamar haka; “Kashedinku Mashaya” bayan an rubuta
sai a dannan nema akan (Google
search), ko kumaa danna(Enter).Bayan an yi hakan
sai aɗan jira binciko mana amsar abinda ake nema, idan ya
nemu, za aga shafuka daban-daban, to, anan ne za ariƙa karanta kanun bayanan, idan an ga
irin bayanin daake nema, sai a danna akan
tushen labarin.
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment