BABI NA UKU
3.0 ABIN DA ZA A IYA GANI KUMA A TAƁA A KWAMFUTA (HARDWARE)
Kwamfuta na da
abubuwan dake amfani da lantarki da kayayyakin inji da ake cema (hardware)
Hardware:shine abin da za a iya ganinsa kuma a taɓa shi a kwamfuta,ya
kuma ƙunshi kayayyakin shigarwa da na fitarwa da tsarin
na’urar kwamfuta (system unit) ya ƙunshi ma’adana da kuma kayayyakin sadarwa.
Idan har babu waɗannan ababen,
to, ba yadda zaa yi a yi amfani da kwamfuta:
3.0.1 Na’urorin
Shigarwa (Input Devices): Abin
da ake nufi da wannan shi ne dukkanin wani abu da za a iya amfani da shi da zai
bada damar shigar da bayanai a cikin kwamfuta.
Akwai na’urorin
shigarwa (input devices) da yawa, amma shida daga cikinsu sune mafi
shahara, gasu kamar haka:
0 comments:
Post a Comment
Thank You for Your Comment